Labaran Kannywood

Masha Allah Ummi Rahab Tanada cikin Lilin Baba na tsawan wata 3

Jarumar Kannywood ummi rahab wacce ta auri Lilin Baba a yabau haka ana rade radin tana dauke da cikin Lilin Baba na tsawan wata 3 tabbatar wannan abin farin ciki ne kamar yadda a yanzu haka zaku ga Bidiyon bikin su tanan kasa

MASHA ALLAH

An daura auren Ummi Rahab da angonta mawaki Lilin Baba a watanni Uku da ya gabata.

Mutane da dama sun tayasu murnan yin aure, musamman ita Ummi Rahab, insha Allah ta kubuta daga fadawa hanyar lalacewa a masana’antar film kamar yadda kowa yake bayyanawa.

To Alhamdulillah, yanzu dai An hango Jarumar tana dauke da cikin Lilin, wanda hakan ya sanya masoyanta cikin farin ciki.

Zakuji cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN