Kannywood
Masha Allah Yadda Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Da Alhaji Aliko Dangote Sun Halarci Walimar Auren ‘Yar Khalifa Muhammadu Sanusi II
Masha Allah Yadda Sanata Rabiu Musa Kwankwaso Da Alhaji Aliko Dangote Sun Halarci Walimar Auren ‘Yar Khalifa Muhammadu Sanusi II, Wato Gimbiya Khadija Yusra Sanusi Da Angonta Abdulmutalib Akintade Shittu, Wanda Aka Gudanar Yau A Abuja.
GADAI BIDIYOYI DA HOTUNA KAITSAYE