Labaran duniya

Masha’Allah (Aisha) babbar diyar Jarumin Kannywood Abba El- Mustapha tayi ta Haddace Alkur’ani Mai girma, Allah Yasa Albarka.

Masha’Allah (Aisha) babbar diyar
Jarumin Kannywood Abba El- Mustapha tayi ta Haddace Alkur’ani
Mai girma, Allah Yasa Albarka.

Jarumi Abba El-Mustapha shine ya
wallafa Hotunan diyar tashi a Shafin
sa na Instagram inda ya bayyana
Kamar haka.

“I am proud of you my Daughter,
AISHA ABBA EL -MUSTAPHA(Lateefa).

Ta haddace Al-Qurani Mai Girma Tana Shekara Sha Biyu(12Years) A
Rayuwarta.

Allah ya Kara Albarka a rayuwarki
yasa Al-Qurani ya zama Gatanki”

KALLI BIDIYON ANAN 👇

PLAY VIDEO

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN