Kannywood
Masha’Allah; Allah Ya Albarkaci Jarumin Barkwanci Aminu Baba Ari da Samun Karuwar Yara Yan biyu Allah Ya raya Ameen.
Jarumi Ari baba shine ya wallafawannan sanarwa a shafinsa naFacebook inda yake bukatarAddu’ar Yan Uwa Musulmai akanwannan babban abun Alkhairi dayasame shi.