Kannywood
MashaAllah Auren Jaruma Maryam Booth Tare Adam Garba Raba Gardama Acikin Labarina
A Jiya Jaruman Kannywood Guda Biyu Maryam Both wace wasu Sufi Saninta da Dijangala da Kuma Jarumi Adam Garba Raba Gardama Acikin Shirin Labarina Sun Saka Video Auren su a Shafinsu na Instagram
Saka Video Ya ba jama’a Mamaki Inda Wasu Suke Taya su Murna Wasu Kuma Suke Ganin cewa Shirin Film ne Bada Gaske bane
Wannan Shine Video da su sa👇