Labaran Kannywood

Masha’Allah Dan Uwa rabin Jiki Jaruman Kannywood tare Yan uwansu uwa daya uba daya.

Masha’Allah Dan Uwa rabin Jiki Jaruman Kannywood tare Yan uwansu uwa daya uba daya.

Fitattun manyan Jaruman Kannywood kenan tare yan uwansu na Jini wanda suke uwa daya uba daya a yanzu dai magi yawancin jaruman Kannywood basa boye Fuskokin yan uwansu mata, iyalai harma da iyayen su.

Hakan yasa suka wallafa hotunan yan uwan nasu a Shafukan su na sada zumunta, ku danna akan wannan faifan bidiyon dake kasa domin ganin Jaruman da yan uwan nasu.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN