Kannywood
MashaAllah Jaruma Rahama Sadau Ta sama Mukami A Gwamnatin Tunubu
Gwamnatin tarayya ta nada jarumar fina-finai Rahama Sadau a matsayin mamba a kwamitin gwamnati da ke kula da shirin saka hannun jari a fannin kirkire-kirkiren zamani (iDICE).
Rahama sadau ta wallafa wannan labarin ne a shafinta na Twitter da na facebook ayau inda take bayyana godiyarta ga Mataimakin shugaban kasar Najeriya Alh. KASHIM SHETTIMA.
ZAKU IYA KALLON BIDIYOYI DA HOTUNA KAITSAYE A KASA