Labaran duniyaLabaran Kannywood
Masha’Allah Kalli yadda Rarara Ya Raba Tallafin Kayan Abinci Da Kudi Miliyan 75 Ga Mutane Dubu 1500 A Jihar Katsina
Duk Mawakan Najeriya babu wanda yakai Rarara Tausayin Talakawa, Kalli yadda ya raba Tallafin Kayan Abinci Da Kudi Miliyan 75 Ga Mutane Dubu 1500 A Jihar Katsina
Rarara Ya Raba Tallafin Kayan Abinci Da Kudi Miliyan 75 Ga Mutane Dubu 15 A Jihar Katsina
Shahararren mawaƙin siyasa Dauda Kahutu Rarara, ya raba wa al’umma sama da mutum dubu 15 tallafin kayan abinci da ƙuɗaɗen cefane albarkacin azumin watan Ramadan, a mahaifarsa garin Kahutu dake ƙaramar hukumar Danja, a jihar Katsina.
Kalli Bidiyon Anan