Labaran Kannywood

Masha’Allah Shuaibu Lawan Kumurci Ya Kara Yin Sabon Aure Allah Ya badan Zaman Lafiya

LABARI DA DUMI DUMI: Fitaccen Jarumin wasa kwaikwayo na Kannywood Shu’aibu Lawan wadda aka fi sani da Kumurci yayi sabon Aure yau 11 ga watan Fabrairu shekarar 2022

Jarumi Kumurci ya kasance tsohon shekaru 18 bashi da mata tun bayan rasuwar matar mai suna Balaraba Shai’ibu.

Jaruman kannywood da dama sun halarci bikin inda akayi abubuwan daban daban dan tayasu Murnar aurensu kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon.

GA DAI BIDIYON ANAN

Wannan irin fatan alheri zaku musu…?

Hussaini Muhammad Danliti
© Jasawa Daily News

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN