Labaran Kannywood
Maulidin Manzon Allah yafi Sallah da Azumi da Aikin Hajji Inji Abduljabbar Kabara
Maulidin Manzon Allah S.A.W yafi sallah, Azumi da kuma Aikin Hajji a cewar Malamin nan na jihar Kano Sheikh Abduljabbar Kabara.
Abduljabbar din ya fadi hakan ne a wani majalisi na karatun shi da yayi Wanda hakan yayi matukar jawo cece kuce a shafukan sada zumunta.
Sai dai mutane da dama suna kushe malamin tare da ganin hakan a matsayin ba daidai ba.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa.