Labaran duniya

Musulmi da Kirista, Allah duk Yana ganin mu a matsayin Dai-Dai ne ~ inji Sarkin Musulmi

Musulmi da Kirista, Allah duk Yana ganin mu a matsayin Dai-Dai ne – Sarkin Musulmi.

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alh. Abubakar Sa’ad na III yace! Babu wanda zai iya kawar da Addinin Kirista Addinin Musulmi a kaf fadin Najeriya, bisani haka Allah ya haliccemu wuri guda.

Bugu da Kari Abubakar Sa’ad ya cigaba da cewa; Wani bai isa ya kawar da kowane addini a Najeriya ba, domin Allah ne ya yi mu, ya halicci wadannan addinai, ya kuma hada mu wuri daya, zaman lafiya nada matukar muhimmanci a gare mu mu cigaba da zama a matsayinmu na kasa daya Al’umma Daya, don haka kada mu bari wani ya yi amfani da addini ya raba kawukan mu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN