Labaran duniya
Musulumai Basuyiwa Davido Adalci ba Akan Bidiyon Sallah
Musulumai Basuyiwa Davido Adalci ba dan Kawai yayi Wasa Da Sallah a Cikin Wakarsa cewar Sheikh Yusuf Asadussunna.
Malam yayi Kaca Kaca da Musulamai akan Cin zarafin da mawaki Davido yayi a Wakar da ya wallafa wanda ake ganin Cin Mutunci ne Addinin Musulunci.
GADAI BIDIYON 👇
PLAY ▶️
Wannan Malami Sheikh Yusuf Asadussunna Ya Nuna Chewa tsinuwa Da Musulmai Ke Yiwa Davido kan Bidiyo Dake nuna ana wasa da sallah be Dache ba Kuma ba a Yi Masa adalci ba.
Duk da Chewa wasu na ganin malamin Yayi kuskure Saboda shi Wanda Yayi Wakar bashi hanyar tallata Wakar sai shi Davido din ne ya wallafa ta a shafinsa Kuma tayi Suna don haka se sun tsine Masa.