Labarai
mutane Sama da 210 tare da ya’yansu Sun karbi Addinin Muslunci.
KAJI RABO: mutane Sama da 210 tare da ya’yansu Sun karbi Addinin Muslunci.
Fiye da mutum 210 tareda ‘ya’yansu ne suka Karbi Addinin musulinci a kauyen (Jadebri) da ke karamar hukumar (Bandai) a Arewacin Ghana.🇬🇭
Allah ya ɗaukaka Addinin Muslunci da Musulmai Sannan Ana Bukatar Kayi Sharing Zuwa group group domin Samun Addu’o’in Al’ummar Musulmai Allah ya Dawwamar dasu a Cikin Addinin Muslunci