Labaran Kannywood

Na samu Hujjar Shiga Kannywood ne daga Alqur’ani Mai Girma – Shi yasa nake Shirin Film Inji Malam Nura Hussain

Nura Hussain yana daya daga Cikin Tsoffin jaruman kannywood suka taka rawar gani a masana’antar Kannywood, yana cikin jaruman kannywood da suka farfado da harkar tun a lokacin da take kasa.

A safiyar yau Alhamis BBC Bausa ta sake sabuwar tattaunawar tayi da Malam nura Hussain inda ya tabbatarwa mutace cewa ya samu Hujjar Shiga Kannywood daga Alqur’ani Mai Girma – Shi yasa yake Shirin Film.

GADAI CIKAKKEN BIDIYON

PLAY ▶️

Malam Nura ba bayyana Abubuwa daban-daban wanda ya matukar baiwa mutane mamaki wanda a yanzu haka samu saka muku Bidiyon ku gani a kasa:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN