Labaran Kannywood

Shin Da Gaskiya Jaruma RAHAMA SADAU ta taba Zubar da Ciki?

Assaamu walaikum warahtullahi barka da zuwa tashar Hausa One tv tasha ce da take kawo muku labaran Kannywood, Fina Finai,labaran Nishadantarwa da sauran su.

GADAI BIDIYON 

Ayau mun dawo muku da wani bayanin da jaruma rahama Sadau tayi wanda yasa mutane cikin rudani.

Rahama sadau ta bayyana cewa ita ba budurwa bawa kuma ai tun tuning ta rasa budurcin domin ta zuwar da cike fiye da yadda mutane suke zanto kamar yadda jaridar Kano online TV ta bayyana.

Daga bisani mutane suka bayyana rashin jin dadinsu game da wannan bayanin da tayi a masayin ta na yar musluma.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Kuci gaba da bibiyar mu Dan cigaba da samun labaran mu cikin sauki.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN