Labaran duniya
Nasihar da Daurawa yayiwa Murja Ibrahim Kunya tasa ta fashe da Kuka
Allah Sarki Murja ta fashe da Kuka a zaman da tayi da Malam Aminu Daurawa Wanda a hirar yayi mata Nasiha da bat Shawarwari tare da sauraren nata damuwar
Cikakken Bidiyon Yanda Taron Hukumar Hisbah Da Yan TikTok Ya Kasance
Hukumar hisbah ta jihar Kano karkashin jagorancin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Mataimakansa DCG Ops / DCG Women bayan Zama da yan tik tok sunyi wani zama da Murja Ibrahim Kunya Wanda sukayi mata Nasiha da Shawarwari tare da sauraren nata damuwar