Labaran duniya
Naziru Sarkin Waka Ya Sake Sabuwar Waka Mai Zafi Bayan da Kotu ta Ayyana GAWUNA a Matsayin Halastaccen Gwamnan jihar Kano
DA DUMI DUMINSA: Naziru Sarkin Waka Ya Sake Sabuwar Waka Mai Zafi Bayan da Kotu ta Ayyana GAWUNA a Matsayin Halastaccen Gwamnan jihar Kano
Sarkin Waka ya saki sabuwar wakarsa mai suna “NASIRU YUSUF GAWUNA”
Sarkin Wakanne bayan da Kotu ta yanka Hukunci A Jihar Kano Akan Karar Da Gawuna Yake Ta Kalubalantar Nasara Abba Gida-Gida.
Gaskiya Wakar tayi dadi Sosai musamman yadda yake Zazzafar Kalamai kamar yadda zakuji a cikin wannan bidiyo.
PLAY
Domin Kallon Cikekken Bidiyon kai tsaye daga tashar fitaccen mawakin jam’iyyar APC wato dauda Kahutu Rarara, kadannan akan Koren rubutun dake kasan wannan rubutun: