Labaran duniya

Ni Ƙanin Rarara Ne Uwa Ɗaya Uba Ɗaya Amma Ya Barni Ina Shan Wahala Baya Taimaka Mun Inji Wannan Matashi Ga Dai Abunda Yake Cewa

Ni Ƙanin Rarara Ne Uwa Ɗaya Uba Ɗaya Amma Ya Barni Ina Shan Wahala Baya Taimaka Mun Inji Wannan Matashi Ga Dai Abunda Yake Cewa.

Yaron ya Koka akan yadda Allah ta azurta Yayansa da Dukiya mai yawa wanda koshi bansan adadin dukiyarsa ba, Amman duk da hakan baya kyautata musu.

GADAI BIDIYON

▶️ PLAY

Ganin hakanne yasa ya yanke shawarar yin Bidiyo dan Bayyana halinda suke ciki, wanda hakan zai iya saka shi ya zage dantse wurin kyautata musu.

A Gaskiya dai bidiyon nada alamun Gaskiya ganin yadda yaron yake kama da shi Kahutu rarara dun, zaku iya kallon cikakken bidiyon anan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN