Labaran duniya

Ni ɗan izala ne, yan izala sun yarda da maulidi shiyasa munkayi a izzar so – Lawal Ahmad

Wannan ɓangare ne na hirar da mu ka yi da Lawal Ahmad (Umar Hashim a Izzar So) a cikin shirin mu na ‘Filin Fina-finan Hausa’ da mu ka gabatar a daren jiya Lahadi a Freedom Radio Kano inda nagudu tv nayi kokarin cire bakin firar a nan.

A cikin shirin dalilin da yasa ankayiwa jarumin wannan tambaya itace saboda irin ganin yana da masu kallon shirinsa na izzar so akwai yawan ma bnabanta akida babu wani ƙalubali da hakan ta jawo maka a fim dinka na izzar so?

Ni ɗan izala ne, yan izala sun yarda da maulidi shiyasa munkayi a izzar so – Lawal Ahmad Hoto/Instagram: lawal Ahmad

“Ai ni ba wani kalubali da ya jawomin ni maulidi da nayi a cikin izzar so ba wani ƙalubali da ya jawo godiya ma ankayi min wallahi kuma ni da kagani dan izala ne saboda idan kasan  malam Ahmad Ibrahim Suleman kasan dan izala ne  kuma ni ɗa ne a wajensa kawuna ne.

Kuma baiyi min magana akan nayi maulidi ba , kuma da munkayi maulidi ba kida munkayi ba fada Annabi Muhammad s.a.w munkayi fada kaunar sa ga al’umma sa shine kawai munkayi ,-inji lawal Ahmad

Mai gabatarwa ya sake masa tambaya akan cewa tunda kace kai dan izala ne wane sako zaka isar domin al’umma su san maulidi yana da kyau

“Waya ce baida da kyau su yan izala da sunkace baida kyau ba sun dawo sunce yana da kyau ba, wasu sun fada
Kuma wasu abubuwa ne da ake ba daidai ba- inji shi.

Ga Bidiyon 👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN