Kannywood

Postcards sabon shirin RahamaSadau a kasar India ya bar baya dakura

Postcards sabon shirin RahamaSadau a kasar India ya bar baya dakura.

A jiya ne wasu hotuna suka bazakafafen sada zumunta na wani sabonshiri da Rahama Sadau tayi da yanIndia, wanda hakan yayi matukarbawa masoyan jarumar sha’awakuma sun yaba.

Wasu makalla shirin sun dakko wanisashi a cikin shirin, inda ya nunaJarumar suna sumbatar juna,wandahakan ba al’ada da addinin Musuluncibai amince da hakan ba, matukar bamatar ka ba.

Tuni dai jama’a ke cigaba da bayyanara’ayoyin su akan hakan,wasu naganin cigaban mai hakar rijiya ne,ayayin da wasu ke ganin hakan a sambai kamata ba.

Ga dai hotunan da bidiyon ku ganewaidon ku.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN