Labaran duniya

Queen Elizabeth tafi Musulumai da yawa kuma Kunsan Cewa Queen Elizabeth tanada alaka da jinin Manzon Allah S.A.W? Inji Adamu garba

Queen Elizabeth tafi Musulumai da yawa kuma Kunsan Cewa Queen Elizabeth tanada alaka da jinin Manzon Allah S.A.W? Inji Adamu garba.

Wannan itace irin Kalamun da Adamu Garba ya furtawa a cikin sanon bidiyon da yasake a cikin kwana biyu da gabata.

Damu garba dai Musulmi sai haryanzu bamusan wanne irin Aqidah yake ba, domin kuwa babu wani Musulmin kirki da baisan makomar kowanne wanda ya mutu ba Musulmi ba.

Dadai bidiyon kai tsaye daga bakinsa:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN