Kannywood

Ragon layya ya fi ragon rada wa jarirri suna falala a Musulunci – Sheikh Kabiru Haruna Gombe

Jaridar Dclhausa hausa ta tattaunada babban shehin malami ash sheikhkabiru haruna Gombe akan falalarlayya inda yake fadin falalar tamusulunci.

Ash sheikh kabiru haruna Gombeyana mai cewa:

“Layya sunnah mai karfi, manzon Allahs.a.w yayi layya har ma yayi a madadinal’ummar sa, yayi a madadin iyalansa,malamai sunce layya tafi ragon sunakarfi.

ldan matarka ta haihu sai ga layya tazokuma ragon ka guda daya, to a hakurijaririn kar a yanka masa rago, ragon ayilayya da shi yafi lada yafi falala.

Zaka samu mutum ya haifi ‘ya’yasunkai 9 ba wanda bai yankawa ragoba, amma yace bai taba layya ba, idankayi magana sai yace bai samu damaba, na’am sai an samu dama.”-injiSheikh Kabiru Gombe.

Layya tana da lada da yawa dukwanda yayi layya yana da lada yawanadadin gashin ragon da ka yanka,jinin ragon kafin ya zuba a kasa sai yazuba wuri na musamman da Allah zaikarba.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN