Labaran Kannywood

Rarara Ya Bayyana Dalilinsa na Tsayar da ABALE Takara da Alan waka da Naziru dan Hajiya 

Rarara Ya fice daga APC kuma ya Bayyana Dalilinsa na Tsayar da ABALE Takara da Alan waka da Naziru dan Hajiya

Ana ta cece kuce tun bayan fitar mawakin siyasa daga jam’iyyar Apc a matakin jaha inda ya koma ADP jam’iya me littafi inda yake goyon bayan dan takarar Gwaman Sha’aban Sharada sai dai koda komawar Rararan jam’iyyar da ADP an ga wasu daga abokan sana’ar mawakin kuma yan kungiyarsu ta 13×13 Sun tsayatakara a sabuwar jam’iyyar wandá shima yazama sabon abin magana.

Ba wannan ne karo na farko da yan film din Hausa suka fara yunkurin tsayawa takarar siyasa ba kuma ba yau suka fara samun kalubale ba inda wasu na musú shagube da marasa tarbiyya ko wani abu da aka saba zagin yan film din da shi sai dai wannan karon tsayar da Dady Hikima da aka fi sani da Abale yayi yafi zama abin magana inda fara sukar wannan lamari wasu ku.a suna goyon bayan hakan.

Zakuji cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN