Labaran duniya
Rarara Ya Sake Sabuwar Waka Mai Zafi Bayan da Kotu ta Ayyana GAWUNA a Matsayin Halastaccen Gwamnan jihar Kano
DA DUMI DUMINSA: Rarara Ya Sake Sabuwar Waka Mai Zafi Bayan da Kotu ta Ayyana GAWUNA a Matsayin Halastaccen Gwamnan jihar Kano
Fitaccen Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar wakarsa mai suna “JAGABA YA KADA TSULA.
Rarara ya saki Zazzafar Wakane ayau da ake a ayau da Kotu Zata ta yanke Hukunci A Jihar Kano Akan Karar Da Gawuna Yake Ta Kalubalantar Nasara Abba Gida-Gida.
Gaskiya Wakar ta Tada Kura inda yake Zazzafar Malamai kamar yadda zakuji a cikin wannan bidiyo.
GADAI BIDIYON 👇
PLAY VIDEO
Domin Kallon Cikekken Bidiyon kai tsaye daga tashar fitaccen mawakin jam’iyyar APC wato dauda Kahutu Rarara, kadannan akan Koren rubutun dake kasan wannan rubutun: