Labaran duniya

Rarara Ya Saki Zazzafan Wakar Ganduje Bayan An Nadashi Shugaban APC na Kasa

Da DUMI-DUMI ~ Yanzu-Yanzu Rarara Ya Saki Zazzafar Wakar Ganduje Bayan An Nadashi Shugaban Jam’iyyar APC Na kasa

Tuni Fitaccen mawakin Apc Wato Dauda Kahutu Rarara ya Saki Waka ta Musamman dan Taya Mai Gidanshi, Dr Abdullahi Umar Ganduje bayan da Aka Bayyana shi a Masayin Chairman na APC na Kasa baki daya.

KALLI WAKAR ANAN 

▶️ PLAY

Ganduje ya zama shugaban jam’iyyar APC na ƙasa.

Mai Girma Tsohon gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya zama shugaban jam’iyyar APC na ƙasa.

Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC mai mulki ne ya zabi tsohon gwamnan Jihar Kano din a matsayin shugaban jam’iyyar.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima, da gwamnoni da jigajigan jam’iyyar duk sun samu halartar taron da aka gudanar a birnin tarayya Abuja a yau Alhamis.

Aminu Dahiru Ahmad
Official Photographer to  National Chairman of the APC, Abdullahi Umar Ganduje
3rd Ausgust, 2023

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN