Labaran Kannywood
Rarara ya samu lamabar yabo daga wata Jamia a Kasar indai me suna intergral university.
Fitaccen Mawakin Siyasar nan a kasa Nigeria watau dauda kahutu rarara ya samu lamabar yabo daga wata Jamia a Kasar indai me suna intergral university.
Wannan dai kusan shine karo na farko da aka taba karrama mawakin daga kasashen waje.
Ga dai Bidiyo hotunan nan kai tsaye:
PLAY ▶️
Gadai hotunan kai tsaye: