Labaran Kannywood
Rashin Aske Gashin Hammata Ya Janyowa Bilkisu Shema Zagi A Wajen Masoyan Ta
Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood jaruma Bilkisu Shema ta daura wani sabon hoton ta a shafikan sada zumunta, wanda wannan hoto ya bayyana hammatar ta cikin kankanin lokaci mutane suka fara cin fuskar ta.
Gadai Cikakken bidiyon a kasa
PLAY ▶️
Kan sun ga gashin hammatar ta bata cire shi ba har yayi yawa, a cikin masoyan ta wanda suka fi caccakar ta sune mata kamar yadda muke samun rahoto tare da faifan bidiyo wanda mun kawo maku shi nan.
▶️ PLAY
Kan sun ga gashin hammatar ta bata cire shi ba har yayi yawa, a cikin masoyan ta wanda suka fi caccakar ta sune mata kamar yadda muke samun rahoto tare da faifan bidiyo wanda mun kawo maku shi nan