Rundunar Ƴan Sanda Ta Saki Saƙonnin WhatsApp Da Aka Gano a Wayar Marigayiya Daso
Rundunar Ƴan Sanda Ta Saki Saƙonnin WhatsApp Da Aka Gano a Wayar Marigayiya Daso
Ga chats ɗin Saratu Gidaɗo Daso na ƙarshe a Duniya, ta turo saƙon da ƙarfe 9:11 na safe kafin a zare ranta—Ƙarin bayani ku saurari sakon a wannan Bidiyon.
Wannan shine last messages da marigayiya Daso ta tura wa ƙawarta inda ta bar mata wasiyyar abinda ta mallaka, kasancewar bata da ɗa ko ɗaya bata taɓa haihuwa ba sannan iyayenta basa raye tace a raba duk abinda ta mallaka kashi ukku a bayar da kashi biyu don ciyar da marayu, sauran kashe ɗayan a rabawa ƴan’uwanta
Wannan ya ƙara nuna yadda take matuƙar son taimakawa marayu, muna fatan Allah yasa ta zama maƙawabciyar MANZON ALLAH SAW a gidan Aljanna saboda yace mai taimakon maraya yana kusa da shi, duk mai son sauraren Voice message ɗin nan ya danna wannan link