Labaran duniya

Rundunar Yan Sanda ta Chafke Wani Baturen Faransa da Mai Shigo da Makamai Najeriya

Ko Kun tuna Cewa | Rundunar ‘Yan Sanda Nijeriya Sunyi Nasarar Chafke Wani Baturen faransa matukin Jirgin Sama Mai shigowa da Makamai nijeriya.

Wane Hukunci Akayi Masa?

Matukin Jirgin Wanda ya kasance Shi ke kawo ma Barayi makamai Anyi Nasarar kamashi a Jihar Niger Dake Nan Nigeria inda Yan Sanda Suka kamashi Da makamai kamar yanda kuke Gani.

Sunan Sa (Juan Remy),Matukin Hellicopter Ne Wanda Yake shigowa da miyagun Makamai Ga Yan Bindiga da suka Addabi Zaman Lafiya a Kasar Nigeria.

Vanguard Hausa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN