Labaran Kannywood
Sabon bidiyon Rahama Sadau tana rike da Hannun wani namiji Suna Sharholiyarsu ya Janyo mata Zagi
Bidiyo rahama sadau a kasar India tana sharholiya yana cigaba da daukar hankali duk da irin kalubale da kuma Cece kauce da ta ke sha
Fitacciyar tsohuwar jaruma a masana’antar kannywood rahama Sadau tare da wani jarumi suna rike da hannun junan su ya janyo Cece kuce
Gadai Bidiyon 👇
Rahama sadau wacce ta kasance tsohuwar jaruma ce a masana’antar kannywood a baya na cigaba da shan suka kan bidiyo da hotunan ta da suke fita duba da yadda take nuna tsaraicin ta a fili