Labaran Kannywood
Masha Allah! Bidiyon yadda Gasan Karanta Alqur’ani ta Kasance Tsakanin Safara’u da 442
Masha Allah! Bidiyon yadda Gasan Karanta Alqur’ani ta Kasance Tsakanin Safara’u da 442
Kamar dai yadda kuka sani tsohuwar jarumar Masana’antar Kannywood wato jaruma Safara’u wacce akafi sani da safara’u kwana casa’in ta koma harkar wakoki tare da mai gidanta mawaki 442.
A wani bidiyon da suka Bayyana ayau sun baiwa mutane mamaki ganin yadda suke sakin Zafafan wakoki wanda ake tunanin yana bata Tarbiyar Al’umma.
Sai dai a wannan karan mawakan biyu sun bayyana wani dan gajeren bidiyon wanda a cikin bidiyon suke karatun Alkur’ani kamar yadda zaku gani a kasan wannan rubutun.
https://youtu.be/GlkovZreOio?t=80