Labaran Kannywood

Safara’u: Yanda Bidiyon Tsiraicina Ya Bayyana a Duniya

Nayi sama da Wata Uku Ko Kofar Gida Bana Iya Fita Lokacin Da Bidiyon Tsiraicina Ya bayyana A Duniya, Safara’u Ta Bayyana Irin Tashin Hankalin Data Shiga Lokacin Da Bidiyon Tsiraicinta bayyana a Duniya Har Yasa A Koreta A Shirin mai dogon zango ba Arewa24 wato Kwana Casa’in.

A yaune dai akayi Hira Da Tsohuwar Jarumar, Kuma Mawakiya A Yanzun Wato Safiya Yusuf, Wacce Akafi Sani Da Safara’u, Ta Shirin Kwana Casa’in. Inda Ta Bayyana Cewa Tasa Maganganu Kala Kala. A Lokacin Da Bidiyon Nata Ya bayyana .

Inda Wasu Ke Cewa Kamar Ita Yar Madigo ce, Ko Tayi Bidiyon Ne Ta Turawa Wata Budurwarta Ko Kuma Abokiyar Aikata Alfashan Ta. BBC Hausa Sune Suyi Hira Da Mawakiyar, Inda Tayi Bayanai Da Dama Dangane Da Rayuwarta.

Gadai Bidiyon:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN