Labaran duniya

Sarkin Saudia Ya Fashe Da Kuka Bayan Yaji Muryar Bakar Fata Yana Karatun Alkur’ani

Cikin Wani Takaitaccen Faifan Bidiyo Aka Hango Sarkin Saudiyya Tare Da Makarrabansa Da Jami’an Tsaro Suna Kewaye Da Wani Karamin Yaro Kuma Bakin Fata Suna Farin Ciki Da Annushuwa Fuskokin Kowa Kamar Ranar Sallah Hakanne Yasa Ake Tinanin Cewar Yaron Yabasu Mamaki Dalilin Shi Bakar Fata Ne Kuma Daga Afrika. Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Kusha Kallo.

Ga Video Nan.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN