Labaran duniya
Sheikh Aminu Daurawa yace rundinar Hisbah ta bawa ‘yan iskan da suke yada badala wa’adin sati biyu su tuba ko su bar Kano
ALLAHU AKBAR
Bayan sulhu da Maigirma Gwamnan Kano, Sheikh Aminu Daurawa yace rundinar Hisbah ta bawa ‘yan iskan da suke yada badala wa’adin sati biyu su tuba ko su bar Kano
Wallahi nayi murna da farin ciki da jin wannan labarin, dama ance Gwamnan Kano Abba Kabir mutumin kirki ne zamiyar baki ya samu har aka samu sabani, domin sai da sahalewarsa ne za’a dauki irin wannan matakin a yanzu
Yaa Allah Ka taimakesu akan wannan jihadi da zasuyi