Labaran Kannywood

Shin Da Gaske Ne Ana Lalata Da Yan Matan Film Kafin A Saka Su Film Gaskiya ta Bayyana

A yau mun kawo muku Gaskiyar bayani akan wata matsala da ke damun duk wata mace mai son shiga harkar fim ko wacce ta riga ta shiga.

Wani Boyayyan Almari ya Bayyana bayan da aka fara zagin Jaruma kannywood mata da yin lalata da Jaruman kannywood kafun su shigo Harkar.

Shin wannan gaskiya ne?

Wannan Bidiyo zai Warware muku Komai Gadai Bidiyon

PLAY ▶️

Yawancin mutane sun yarda kuma wasu ba su yarda ba. Abin da ya sa mafi yawan mutane ke kin hakan shi ne rashin tarbiyyar mata da rashin tarbiyya, sanya tufafin da ba sa rufe tsiraici da dai sauransu, wannan shi
ne babban dalilin da ya sa mutane ke karbar wannan zargi kafin a saka su a harkar fim.

Mun dade muna son yin magana kan wannan matsala da mata ke fuskanta a harkar fim amma ba mu da isassun hujoji da za mu ce. A shekarar 2022 mun samu kwakkwarar hujja daga babbar tashar YouTube wacce aikin da ya dace shi ne yin bidiyo akan masana’antar kannywood.

Wannan shine video dazai saka ku gane gaskiyar ana lalata da su ko ba’ayi asha kallo lafiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN