Kannywood
Silar da Tayi Mutuwar Manyan jaruman Kannywood 20, Allah ya jikansu da Rahama, Namu idan tazo mucika da Imani
kamar dai kullum ayau ma dai wannan tashar zatayi duba ne akan Silar da tayi Ajalin jaruman kannywood da suka raigamu gidan gaskiya.
Wanda a cikinsu akwai Manyan jarumai, tsofin jaruman Kannywood haka zalika akwai sabbin jaruman Kannywood da Allah yayi musu rasuwa.
Zaku iya jin cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa
PLAY ▶️
Masana’antar Kannywood tayi rashi da dama, wanda a koda yaushe aka tuna dasu dole sai kowa yaji rashin jin dadi na rashinsu.
Kamar yadda suka sani, Anyi Rashin jarumai da dama, cikinsu akwai Maza kuma akwai Mata Wanda a yanzu mun dawo muku da Cikekken bayanai akan Silar da yayi mutuwar su.
Zaku iya kallon cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa: