Kannywood
Subhanalillah: Adam a zango ya gamu da hatsari a hanyarsa ta zuwa kano daga kaduna.
Allah sarki kalli Bidiyon Yadda aka yiwa Adam A Zango Aiki Bayan Hatsarin Mota.
GADAI BIDIYON
PLAY
Hatsarin daya rutsa da Fitaccen jarumin da wasu abokan sana’arsa ya afku ne a kwanar dan Gora kafin maiyaki, daga nan alummar yakin sukayi gaggawar kaishi wani asibitin Kwankwaso, daga nan ake sa ran wucewa dashi wani babban asibitin kamar yanda daya daga cikin yaransa da suka gamu da hatsarin tare ya sanar dani a daren yau.
Ko dayake jarumin ya fito ya bayyana godiyarsa ga masoyansa a shafinsa na fesibuk bisa ga addu’o’in da suke masa