Subhanallah Bidiyon Yadda Wata budurwa ta rasa ranta Yayin da take Tika Rawar Dj
Hausadailynews Wani Shaidar gani da ido ya bayyana cewa Budurwar ta fadi kasa ne a lokacin da take tsaka da tikar rawa ne a wajen kidan dj kafin kace me rai yayi halin sa.
Zuwan budirwa keda wuya wajen aka ce tafara liki da kudin cinikin Awara nata, Bashiri aka ce ta fara taka rawa bayan Dj ya saka wata waka da bazakiji sunan ta a bakin mu ba.
Gadai Bidiyon
Wani shaigar gani da ido yace Auta ta wadi kasa wanwar ne a lokacin da take tsaka da tikar rawa ne kafin kace me rai yayi halin sa. Wannan dai kusan yana daya daga cikin abubuwan da yasa a kullum ake tunatar da al’umma kan cewa su guji zuwa wurin da bai dace ba.
Saboda baa san inda rai zaiyi halinsa ba domin ana san mutum yayi kyakyawan karshe na Mummuna ba, Muna fatan Allah yay mata rahama ya gafarta mata mu kuma idan tamu tazo Allah kasa muyi kyakkyawan karshe.
Kici gaba da Ziyartar wannan shafi namu domin cigaba da kawo maku labarai da dumi duminsu Mungode.
A wani Bangaren kuma
Kuɗaɗen Da Aka Sace Cikín Shekaru 8 Da Suka Gabata Sun Isa A Bawa Kowanne Ɗan Níjeriya Naíra Dubu 700, Cewar Naja’atu
Shahararriyar ƴar siyasa, ƴar gwagwarmaya kuma kwamishiniyar hukumar kula da ƴan sanda ta ƙasa wato Hajiya Naja’atu Bala Muhammad ta bayyana cewar, kudaden da aka sace daga gwamnati a shekaru 8 ɗin da suka gabata, sun isa a bawa kowanne ɗan Nijeriya naira dubu 732.
Naja’atu ta bayyana cewar, hakan kuwa ko da za’a rabawa kowanne ɗan Nijeríya kuɗaɗen daga jariraí sabuwar haihuwa har zuwa tsoffí masu shekaru 100.
Naja’atu ta bayyana haka ne cikín wata hira da aka yí da ita a gidan redíyon Freedom dake jíhar Kano.
Me za kuce?