Labaran duniyaLabaran Kannywood
Subhanallahi 🥺 Kalli yadda Kabarin Wani Bawon Allah ya Kama da Wuta
Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’una 😭😭
Kalli yadda Kabarin Wani Bawon Allah ya Kama da Wuta yayin da aka Sakashi Kabarin.
Wani Video Dake Yawo A Yau Ya Jawo Cecc-Kuce Inda Wasu Ke Tunanin Wani Me Ya Mutu Kabarin Sa Ke Ci Da Wuta
A cewar Wani Da Yasan Abinda Ya Faru Yace, Wani Mutum Ne Da Yake Yawo Zuwa Garuruwa Da Yawa Mai Suna Mai Makara Yana Tona Kabari Ana saka Alqur’anai a likkafani.
Ana sa wuta a kabarin a matsayin neman kariya daga yan ta’adda/kidnappers ko da sun shiga garin zasu mutu.
Duk Kauyan Da yaje Yakan Tara Dukkan Mutanan Kauyan Kafin Yayi Aikin.
GADAI BIDIYON