Labaran duniya
Subhanallahi! An kama Mai Cin Naman Azzakari da wasu Sassan jikin Mutane
Yan sanda sunyi Nasarar Kama wani Mutun da yake cin naman mutane da kuma sarrafa su. Innalillahi wa Inna ilaihurraji’Un.
Na Kan Ci Al’aurar Mutane Da Sauran Sassan Jikin Mutane, Cewar Aminu Baba, Shahararren Mai Sayar Da Motoci A Jihar Zamfara
Bayan ya shiga hannun jami’an tsaro, Aminu ya bayyana cewa “Nakan ci hanji, idanu da kuma al’aurar maza”.
Gadai Bidiyon
Jami’an yan’ sanda ne dai suka damke shi bayan da aka tsinci gawar wani yaro dan shekara tara a makon da ya gabata.
“Na kan biya matasan da suke yi min aikin naira dubu 500,000 sai kuma na sayar da sauran sassan jikin ga mabukata”, kamar yadda ya kara da cewa.
Zaku iya kallon Bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa