Labaran Kannywood
Subhanallahi! Bayyanar Bidiyon Tsiraicin Maryam Yahaya a TikTok ya janyo mata zagi
Subhanallahi! Bayyanar Bidiyon Tsiraicin Maryam Yahaya a TikTok ya janyo mata zagi.
Fitacciyar jarumar Masana’antar Kannywood jaruma Maryam Yahaya Ta bayyana a cikin wata bidiyo a TikTok wanda a bidiyon take bayyana Tsiraicinta.
Wannan Bidiyon ya Janyo mata zagi a wajan Al umma musamman mabiyanta, gadai Bidiyon.
Zaku iya kallon Bidiyon kai tsaye a kasan wannan rubutun
Ta bayyana Bidiyon ne a shafukanta na sada zumunta da kuma TikTok wanda hakan ya yanyo mata cece-kuce a bayyanar jama’a.
Mutane da dama sun tofa Albarkacin bakinsu biyo bayan da Bidiyon ta bayyana a shafukan na sadarwa.