Subhanallahi Gaskiya Gidan Yari Na Kasar Niger Ba Sauki inji 442
Subhanallahi Gaskiya Gidan Yari Na Kasar Niger Ba Sauki.
Kalli Bidiyon Yadda Mr. 442 Cikin Nadama yake Bayyana irin Wahalar da yasha a Gidan Yarin a tattaunawa ta musamman da yayi da BBC.
A watan daya gabata ne aka hukumomin Kasar Nijar suka Kama fitaccen wakin Hausa mr.442 tareda abokinsa Ola of kano.
An Kama sune Sakamakon laifi da aka Kamasu dashi akasar ta Nijar Wanda wannan laifi ya sabawa doka da oda ta kasar.
GADAI BIDIYON TATTAUNAWAR 👇
PLAY VIDEO
An Kamasu da laifin yin takardun bogi inda Suka nufi ofishin jakadancin kasar Nijar din Domin yin passport su shilla kasar Dubai.
Kasan Cewar kasar Dubai ta haramtawa Yan Nigeria visa, hakan yasa Suka yanke shawarar Zuwa Nijar subi ta baraauniyar hanya Zuwa Dubai.
Alhamdulillah ayanzu haka dai sun shaki iskar yanzu, Ayau Tashar BBC hausa tayi tattaunawa mai Inganci inda ya bayyana wahalhalo da azabar da yasha a gidan yarin kamar yanda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon:
PLAY VIDEO
Shin Kanason Kallon Cikekken Bidiyon Hirar Kai Tsaye?
To ba tare da bata lokaci da kudanna akan koren rubutun dake Kasa domin Kallon Cikekken Bidiyon Hirar.