Labaran Kannywood

Subhanallahi Kalli Abinda Zuwa Dakin Saurayi Ya Jawowa Jaruma Bilkisu Shema

Shin da gaske jaruma bilkisu shema taje
dakin saurayi har wani mummunan abu ya faru da ita. A yan kwankinan tsakanin jiya da yau mun ci karo da wani hoto na babbar jaruma kannywood wato bilkisu shema da jita jitar wani abu ya faru da ita a dakin saurayi.

Ganin wannan jita jita yasa mukayi bincike domin gano asalin gaskiya lamarin saboda mutane da yauwa sun hau wannan jita jita sun zauna ma’ana sun yarda da wannan jita jita.

Bamu samu damar yin fira da wannan
jaruma ba wato bilkisu shema amma munyi bincike. Bayan dogon binciken da muka qudanar mun gano wannan hotuna da ake yadawa na wannan jaruma bilkisu shema.

A dauke su ne a wajen wani film da aka fara daukarshi a wajen shekarar 2020 a wannan hoto an zo a kashe ta ne idan kuka lura zaku ga wuka a bayan ta. Wannan shine gaskiya lamari.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN