Labaran Kannywood

Subhanallahi Kalli wani Wasan Gidan Gala Da Tahir Fagge Yayi Tare Da yar Cikinsa

Subhanallahi Kalli wani Wasan Gidan Gala Da Tahir Fagge Yayi Tare Da yar Cikinsa

Yadda Jarumin Kannywood Tahir Fagge wanda yake fita a masayin Dattijo yayi wani rawa tare da yar cikinsa a gidan gala ya masa cece kuce.

GADAI BIDIYON KAI TSAYE

▶️ PLAY

Kamar yadda ya bayyana Ina fuskantan kalubale masanman na rashin lafiya da nake fama dashi wanda yasameni a yanayi na rashin kudi.

Lokacin dana kamu da ciwon zuciya naje neman taimako, Rarara ya bani dubu #20,000 Bashir Mai Shadda ya bani dubu #20,000 Abdulamat ya bani dubu #15’000. Wanda kuma abunda ake bukata dubu 265.

Ina cikin wannan wannan jarabawa ta rayuwa kawai sai ga masu GALA sun gayyace ni na zama masu babban bako nan take suka bani dubu 150.

Tahir Fage ya yin hiransa da BBC Hausa da dai Bidiyon kaitsaye akan dalilin da yasa yake Rawa a gidan gala 

PLAY ▶️

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN