Labarai
Subhanallahi! Masu Garkuwa da Mutane Sunyi Awun gaba da Mahaifiyar Rarara bayan Sun Firgita Mutane
YANZU-YANZU: Ƴań Bìñďîģà Sun Sácé Mąhaifiýar Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara A Gârin Kahutu Dáke Ƙaramar Hukumar Dánja, Jihar Kátsina A Darén Jiya Al-hamis
Masu Garkuwa da mutane sunyi awun gaba da mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara Hajiya Halima Adamu A Garin Kahutu dake Ƙaramar Hukumar Danja, Jihar Kátsina cikin daren jiya Ahamis.
GADAI CIKAKKEN BAYANIN
Ance sun firgita mutanen Garin kafin suka tsere da ita.