Labaran Kannywood

Subhanallahi Tabbas Bai Kamata Maryam Yahaya Tayi Irin Wanna Rawa Ba

Bayanar bidiyon jarumar Kannywood Maryam Yahya tana wata rawar iskanci da baturiya a kasar Dubai a cikin wani bidiyo da aka ga yana yawo a kafafen sadarwa ya nuna yadda Maryam Yahya take rawar da baikamata ba tare da wata baturiya.

Maryam Yahya taje ƙasar waje Dubai ne dan shakatawa inda aka ga wani bidiyo ya bayyana wanda acikin bidiyon take rawar iskanci tare da wata baturiya  mazaunin garin a wani gidan rawa wanna abu ya bada mamaki ganin yadda take wanna rawar da bata dace da ita ba.

GADAI BIDIYON 👇 

Mutane na ganin wanna abun da Maryam Yahya tayi bai kamata ba ganin duka yaushe ta sami lafiya da har zata kara komawa cikin wanna rayuwar da ta baro a baya wanna abu ya kawo kace nace na a cikin masana’antar kanywood.

Maryam Yahya tana daya daga cikin fitattun jaruman kanywood wanda a baya tayi mumunar rashin lafiya kamar bazata kai ba amma cikin hukunci Allah sai gashi yanzu Kamar ba ita ba.

Ga bidiyon ku kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN