Tattaunawa ta Musamman da Amina Musa Wanda aka Wasa mata Acid a Fuska
Ayaune dai Fitacciyar Jarumar Kannywood jaruma HADIZA GABON tayi Tattaunawa ta Musamman da Amina Yusuf wacce Iftila’i ta fada kanta, wanda babu zato babu tsammani aka wasa mata Acid a Fuska.
Jaruma Hadiza Gabon ta Fashe da Kuka, Gaskiya a Cikin Tattaunawar dole ka Tausaya mata yanayin yadda Rayuwarta ta kasance bayan da aka wasa mata acid.
Amina ta Amsa Tambayoyi dama Kamar haka yayin da take Tattaunawa da Jaruma Hadiza Gabon:
● Ta Bada Labarin Rayuwarta kafun wannan Iftila’in ta fada kanta.
●Ta Bada Cikekken Labarin yadda kawayenta sukaci gaba da Rayuwa da ita bayan da wannan abun ya faru da ita.
● Ta Bada Labarin yadda mujinta yaci gaba da Rayuwa da ita cikin tausayi da kyautatawa.
● Kuma ta Bada Labarin yadda akazo gidanta har cikin Daki aka wasa mata acid.
Gaskiya ta Bayyana abubuwa da dama wanda zaku gani a Cikin wannan Cikekken Bidiyon:
PLAY FULL VIDEO
Domin Kallon Cikekken Bidiyon Tattaunawar tsakanin Hadiza Gabon da Amina Musa wacce wannan Iftila’in ta fada kanta, Dannan akan Koren rubutun dake kasan wannan rubutun: