Tattaunawa ta musamman da Mawaki Nura m inuwa a filin Hadiza Gabon
Allah Sarki Daga Karshe dai Nura M Inuwa ya Bayyana Wayanda suka wasa masa Acid a Fuska a Attaunawa na Mummuna da Hadiza Gabon.
Fitaccen mawaki Hausa Nura M Inuwa ya bayyana duniya wasu sirrika akan rayuwar shi da bai taba fada ba sai a wannan hirar
Mawakin ya bayyana irin halin bakin cikin daya shiga lokacin da aka watsa mishi Acid.
Sannan ya fadi abubuwa da dama wanda dai sai wanda ya gani zai yanke hukunci.
GADAI BIDIYON 👇
PLAY ▶️
A wannan tattaunawa na Musamman da ya kasance tsakanin Fitaccen mawakin Hausa Nura M. Inuwa da Jaruma Hadiza Gabon, Nura ya Bayyana Abubuwa da dama wanda kowaye zaiso yaji.
A Cikin tattaunawar Hadiza ta Tambayi Nura M Inuwa ko ya yafewa wayanda sukayi masa Aika-Aika suka wasa masa Acid.
Nura ya Bada Cikekken Amsa Cikin Nasuwa Kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon.
GADAI BIDIYON 👇
PLAY ▶️
Shin Kanason Kallon Bidiyon Hirar ?
Domin Kallon Cikekken Bidiyon kaitsaye daga Tasha Hadiza Gabon Official kadanna akan Koren rubutun dake kasan wannan rubutun.
Mungode, ku kasance damu a Cikin wannan tashar domin samun labarai masu Nishadantarwa, ilmantarwa, Schoolpoke.com