Kannywood

TIRƘASHI: Na Yi Bankwana Da Jiha Kano Har Abada,Inji Murja Kunya

TIRƘASHI: Na Yi Bankwana Da Jiha Kano Har Abada, Ba Zan Kara Zuwa Ba, Domin Babu Abinda Nake Nema A Cikinta Yanzu, Inji Murja Kunya

Murja ta kara da cewa “an yaudare ni akan shari’a ta, an ce idan 16 ga wannan wata ta yi na cigaba da yin posting, kuma 17 ga wata na ci gaba amma an zo ana surutai a kaina, kun ba ni kunya.

Don haka na fita na bar garin Kano har abada, duk wanda ke nema na ya zo inda nake”.

Wane fata zaku yi mata?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN