Labaran Kannywood
Tofa ana wata sai ga wata Bidiyon jaruma Sadiya Qabala ya jawo cece kuce babbar magana gaskiya irin wannan
Wani sabon Bidiyon Fitacciyar Jarumar masana’antar Kannywood jaruma Sadiya Qabara yabar baya da kura.
Sabuwar bidiyon sadiya kabara wanda yake nunin tana dauke da juna biyu, kuma tana tika rawa ya janyo mata cece-kuce a kafafen sada zumunta.
Sai dau Sadiya ta bayyana hakanne a matsayin wata hanyar da takeson Nishadantar da Al’umma musamman mabiyata a kafafen sadarwa badan daban-daban a fadin duniya.
Zaku iya kallon Bidiyon kai tsaye tare da cikakken bayanin a kasa: